[ { "title": "na sane da annobar da kuma baƙincikin a zuciyarsa", "body": "Ma'anar na iya nufin: na sane da zunubi a zuchiyarsa\" ko \"a sane da annobar da kuma baƙincikin a zuciyarsa sobada zunubi ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": " ya buɗe hannuwansa", "body": "Duba yadda zaka fassara wannan an 2 Chron. 6:12" }, { "title": "dukan hanyoyinsa", "body": "AT: \"abubuwan da yayi\" (Duba: figs_metaphor)" } ]