ha_2ch_tn_l3/06/26.txt

18 lines
550 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Idan sammai suka rufe kuma aka sami fãri ",
"body": " wannan jumla \" sammai suka rufe \" na nufin babu ruwan sama daya sauka daga sama AT: \"idan baku bar ruwa ya sauko ba. (duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "suka furta sunanka",
"body": " da kalmomin bakunansu da ayukansu , suka daukaka Allah da ikonsa. (duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "suka kuma juyo daga zunubinsu",
"body": "AT: juyo daga muguntarsu"
},
{
"title": "bi da su ta hanya mai kyau da zasu bi",
"body": "AT: \"bi da su ta hanyar Adalci"
}
]