ha_1sa_tn_l3/25/39.txt

26 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya ce zai kāre Abigel ta wurin aurenta."
},
{
"title": "Albarka ta tabbata ga Yahweh",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila\n25:32. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) AT: \"Na yabi Yahweh\" ko 2) AT: \"Bari duka mutane su yabi Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "wanda ya ɗauki zargin zãgin da na sha daga hannun Nabal",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"ya kare ni bayan Nabal ya wulakanta ni\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "kãre bawansa daga mugunta",
"body": "Dauda yayi magana kamar wani mutum don nuna girmamawarsa ga Yahweh. AT: \"ya hana ni aikata ayyukan muguntar\" (Duba: figs_pronouns)"
},
{
"title": "ya juyar da aikin muguntar Nabal bisa kansa",
"body": "AT: \"ya yi wa Nabal abin da Nabal ya shirya yi mini\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Sai Dauda ya aika ya kuma yi magana da Abigel, domin ya ɗauke ta a matsayin matarsa",
"body": "Kuna iya bayyana bayanan da aka fahimta. AT: \"ya aika da mutane don su yi magana da Abigel kuma su gaya mata cewa Dauda yana so ya ɗauke ta ta zama matarsa\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]