ha_1sa_tn_l3/05/11.txt

18 lines
857 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin akwai razana mai mutuwa cikin dukkan birnin",
"body": "\"Mutane a duk faɗin garin suna tsoron kada su mutu\""
},
{
"title": "hannun Allah yana da nauyi sosai a wurin",
"body": "Hannu yana nuna don Allah yana azabtar da mutane. AT: \"Yahweh yana azabtar da mutanen\nwurin sosai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Mutanen da ba su mutu ba",
"body": "Wannan yana nuna cewa maza da yawa sun mutu. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kukan birnin kuma ya hau zuwa sammai",
"body": "Kalmar \"birni\" yana nuna mutanen garin. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) kalmomin \"haura\nzuwa sammai\" karin magana ne ta \"ta kasance mai girma ƙwarai.\" AT: \"mutanen birni\nsun yi ihu da ƙarfi\" ko 2) kalmomin \"sammai\" magana ne ta gumakan mutane. AT: \"mutanen birni sun yi kuka ga gumakansu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]