ha_1sa_tn_l3/14/45.txt

14 lines
690 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Sojojin suna kare Yonatan daga Saul."
},
{
"title": "Yonatan ya mutu kuwa, wanda ya aiwatar da wannan babbar nasara ga Isra'ila?",
"body": "Mutanen suka tsawata wa Saul. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Yonatan ya kammala wannan babbar nasara ga Isra'ila. Lallai bai mutu ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ba bu ko gashi ɗaya bisakansa da zai faɗi ƙasa",
"body": "Wannan karin magana ya nuna yadda mutanen Isra'ila zasu kare Yonatan su tsare shi. Ana\niya bayyana waɗannan jimla a cikin tsari mai kyau. AT: \"za mu kiyaye shi daga duk wata cuta\" (Duba: figs_hyperbole da figs_litotes)"
}
]