ha_1sa_tn_l3/30/23.txt

10 lines
318 B
Plaintext

[
{
"title": "Waye zai saurari ku a kan wannan zance?",
"body": "Za a iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Ba wanda zai saurare ku a cikin wannan lamarin.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "za su sami rabo dai-dai da kowa",
"body": "\"za a tabbatar duk sun karbi kudi dai-dai\""
}
]