ha_1sa_tn_l3/30/15.txt

10 lines
416 B
Plaintext

[
{
"title": "maharan",
"body": "ƙungiyar mayaka masu dauke da makamai wadanda suke kaiwa mutane hari ko wurare ba\nzato ba tsammani"
},
{
"title": "da cewar ba zaka kashe ni ko ka bashe ni a cikin hannuwan ubangidana ba",
"body": "Anan \"hannaye\" suna nufin sarrafawa. AT: \"ba zaku ... keta amanar da nake da ita a gare ku ba ta hanyar barin maigidana ya sake mallake ni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]