ha_1sa_tn_l3/30/05.txt

14 lines
618 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya sami ƙarfi a wurin Yahweh bayan harin."
},
{
"title": "gama dukkan mutanen suna ɓacin rai",
"body": "Kalmar \"ɓacin\" kwatanci ne na sha'awar tawaye. Kalmar \"ruhu\" magana ne don mutum.\nAT: \"duk mutanen sun kasance a shirye don yin tawaye ga Dauda\" ko \"duk mutanen sun yi murna ƙwarai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Dauda ya ƙarfafa kansa cikin Yahweh, Allahnsa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Dauda ya yi ƙarfin zuciya domin ya san Yahweh Allahnsa zai\ntaimake shi\" ko 2) \"Yahweh Allahnsa ya ƙarfafa Dauda.\""
}
]