ha_1sa_tn_l3/26/24.txt

14 lines
808 B
Plaintext

[
{
"title": "ranka ke da daraja a idanuna yau",
"body": "Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. Duba yadda kayi\nfassarar irin waɗannan kalmomin a cikin 1 Sama'ila 26:21. AT: \"Na dauki rayuwarku da matukar muhimmanci\" ko \"Na nuna muku a yau cewa da gaske nake girmama ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "bari raina ya zama da daraja a fuskar Yahweh",
"body": "Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: \"don haka Yahweh ya ɗauki rayuwata da tamani kuma\" ko \"don haka Yahweh ya ɗauki raina kamar yadda na ɗauki ranku da tamani\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bari ka yi albarka",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari Yahweh ya albarkace ku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]