ha_1sa_tn_l3/26/13.txt

6 lines
221 B
Plaintext

[
{
"title": "Baka amsa ba, Abna?",
"body": "Dauda ya yi amfani da tambaya don ya kunyata Abna don ya amsa. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Ka amsa mini, Abna!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]