ha_1sa_tn_l3/26/11.txt

10 lines
310 B
Plaintext

[
{
"title": "in miƙa hannuna gãba da shafaffe",
"body": "Hannun yana magana ne don cutarwar da hannu zai iya yi. AT: \"ku aikata komai don cutarwa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama barci mai nauyi daga wurin Yahweh ya faɗo bisansu",
"body": "Yahweh ya sa sun yi barci mai nauyi."
}
]