ha_1sa_tn_l3/25/34.txt

18 lines
862 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya karɓi kyautar Abigel kuma ya yarda ya yi kamar yadda ta shawarce shi."
},
{
"title": "da ba za a sami wani ragowa domin Nabal ko da ɗan jariri",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Da ban bar wa Nabal ko da ɗa namiji ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ya karɓi abin da takawo masa daga hannunta",
"body": "Wannan karin magana ne. Abigel ba ta sauke duk kyaututtuka daga jakunan kanta ba.\nAT: \"ta karɓi duk kyaututtukan da ta kawo\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "na saurari muryarki",
"body": "Kalmar \"murya\" magana ne ta saƙon da mutum yake magana da shi kuma abin da aka haɗa shi ne ga wanda yake magana. AT: \"sun saurari abin da kuka gaya mani\" ko \"zan yi kamar yadda kuka ba ni shawara\" (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)"
}
]