ha_1sa_tn_l3/25/32.txt

14 lines
601 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya karɓi shawarar Abigel da kyaututtuka."
},
{
"title": "Mai albarka ne Yahweh, Allah na Isra'ila, shi wanda",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. Mai yiwuwa ma'anonin sune 1) \"Na yabi Yahweh ...\nwanene\" ko 2) \"Bari duka mutane su yabi Yahweh ... wanene.\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hikimarki mai albarka ce kuma ke mai albarka ce",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Na gode wa Yahweh saboda ya albarkace ku ta hanyar sa ku masu hikima kuma saboda\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]