ha_1sa_tn_l3/25/29.txt

10 lines
873 B
Plaintext

[
{
"title": "ran ubangidana za a kãre shi cikin taro na masu rai daga wurin Yahweh Allahnka",
"body": "Abigel tayi magana game da rayuwar Dauda kamar abu ne dogo siriri wanda mutum zai iya\nsanyawa tare da wasu dogaye da siraran abubuwa sannan ya ɗaura su cikin ƙulla da igiya. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh Allahnku zai ɗaure ran maigidana a cikin tarin masu rai\" ko \"Yahweh Allahnku zai rayar da ku tare da waɗanda suke da rai\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
},
{
"title": "za ya ɗauke rayukan maƙiyanka, kamar daga aljihu na majajjawa",
"body": "Abigel tayi magana game da magabtan Dauda suna rayuwa kamar ƙananan abubuwa\nkamar dutse wanda za'a iya sawa a cikin majajjawa da harbi mai nisa. AT: \"zai kashe maƙiyanku a sauƙaƙe kamar yadda mutum yakan harba dutse nesa mai nisa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]