14 lines
581 B
Plaintext
14 lines
581 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Mahadin Zance:",
|
||
"body": "Marubucin ya gama ba da bayanan baya, don haka ya ci gaba da labarin. (Duba: writing_background)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "kwanta a gaban Dauda da fuskarta ƙasa ta kuma rusunar dakanta zuwa ƙasa",
|
||
"body": "Abigel tana da tawali’u kuma tana nuna cewa za ta yi biyayya ga Dauda domin shugaba ne\nmai iko."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "bari baiwarka ta yi magana dakai, ka kuma saurari maganganun baiwarka",
|
||
"body": "Abigel tayi magana game da kanta da Dauda kamar wasu mutane biyu ne, don nuna cewa tana girmama Dauda. (Duba: figs_pronouns)"
|
||
}
|
||
] |