ha_1sa_tn_l3/25/21.txt

14 lines
653 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Marubucin ya ba da bayanan baya kafin ya ci gaba da labarin. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "Yanzu Dauda ya riga ya faɗa cewa, \"Tabbas a ... ke nasa.\"",
"body": "Mai karatu yana bukatar fahimtar cewa Dauda ya faɗi waɗannan abubuwa kafin ya ce,\n\"Kowane mutum ya rataye takobinsa\" a cikin 1 Sama'ila 25:12."
},
{
"title": "Bari Allah ya yi mani haka, Dauda",
"body": "Rubutun Ibraniyanci yana da \"Allah ya bugi maƙiyan Dawuda,\" kuma wasu sifofin sun bi\nwannan. Koyaya, karatun ULB yana bin babbar al'adar Girka ta Tsohon Alkawari, kamar\nyadda wasu sifofin zamani keyi."
}
]