ha_1sa_tn_l3/25/07.txt

18 lines
957 B
Plaintext

[
{
"title": "kana da 'yan sausaya",
"body": "\"Masu sausayar ku suna aiki\" ko \"masu sausayar ku suna da tumakin da za su yi musu sausaya.\" Dauda yana son mutanensa su yi magana don Nabal ya fahimci cewa tumakinsa suna da kyau domin mutanen Dauda sun taimaka wajen tsare su. "
},
{
"title": "ba mu cutar da su ba, basu kuma rasa komai ba",
"body": "Dauda yana nuna yadda shi da mutanensa suka ba bayin Nabal da garkensu kariya. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"mun kiyaye su da dukiyoyinsu daga cutarwa\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "bari 'yan samarina su sami tagomashi a idanunka",
"body": "Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: \"ku faranta ran samarina\" ko kuma \"ku kula da samarina da kyau\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ɗan ka Dauda",
"body": "Dauda ya yi magana kamar shi ɗan Nabal ne don ya nuna cewa yana daraja Nabal, wanda\nya tsufa."
}
]