ha_1sa_tn_l3/25/04.txt

14 lines
529 B
Plaintext

[
{
"title": "ku gaishe shi da sunana",
"body": "\"ku gaishe shi kamar yadda zan gaishe shi idan ina wurin\""
},
{
"title": "Ka zauna cikin wadata",
"body": "\"Ina so ku rayu cikin wadata.\" Cikakken sunan \"wadata\" ana iya fassara shi azaman aiki.\nAT \"Ina fata ku mallaki kyawawan abubuwa da yawa muddin kuna raye\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Salama gare ka salama ga gidanka, kuma salama ga dukkan mallakarka",
"body": "\"Ina fatan zaman lafiya ya zo muku, da iyalanku da dukiyoyinku\""
}
]