ha_1sa_tn_l3/25/02.txt

22 lines
584 B
Plaintext

[
{
"title": "Karmel",
"body": "Wannan sunan wani gari ne. Wannan ya bambanta da Tsaunin Karmel. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "sausayar gashin tumakinsa",
"body": "\"aske ulu daga tumakinsa\""
},
{
"title": "Nabal",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Abigel",
"body": "Wannan sunan mace. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Shi daga zuriyar gidan Kaleb ne",
"body": "Anan \"gida\" yana wakiltar iyali. AT: \"Ya kasance daga zuriyar Caleb\" ko \"Ya kasance daga zuriyar Kaleb\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]