ha_1sa_tn_l3/23/26.txt

6 lines
166 B
Plaintext

[
{
"title": "Hanzarta ka kuma zo",
"body": "Kalmomin \"sauri\" da \"zo\" ana iya haɗa su zuwa ra'ayi ɗaya. AT: \"Ku zo da sauri\" (Duba: figs_hendiadys)"
}
]