ha_1sa_tn_l3/23/12.txt

6 lines
183 B
Plaintext

[
{
"title": "zasu miƙa ni da mazaje na cikin hannun Saul",
"body": "Anan \"hannu\" yana wakiltar ƙarfi ko iko. AT: \"ka ba ni da mutanena ga Saul\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]