ha_1sa_tn_l3/23/03.txt

6 lines
249 B
Plaintext

[
{
"title": "Balle wai har mu tafi Keila gãba da rundunar Filistiyawa?",
"body": "Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Za mu fi jin tsoro idan muka je Keila don yaƙi da sojojin Filistiyawa.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]