ha_1sa_tn_l3/23/01.txt

10 lines
330 B
Plaintext

[
{
"title": "na yaƙar Keila",
"body": "\"Keila\" sunan gari ne. Anan \"Keila\" tana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: \"fada da mutanen Keila\" (Duba: translate_names da figs_metonymy )"
},
{
"title": "shiƙar hatsi",
"body": "raba hatsi ko tsaba, gaba ɗaya daga hatsi ko alkama ta wasu hanyoyin inji"
}
]