ha_1sa_tn_l3/22/18.txt

14 lines
587 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Doweg mutumin Idom ya juya ya fãɗawa ... yakashe ",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Doweg ya kashe duk firistocin da kansa ko 2) kalmar \"Doweg\" wakiltar Doweg da mutuminsa. AT: \"Doweg mutumin Idom da mutanensa suka juya suka kawo hari ... suka kashe\" (Duba: figs_explicit da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Da kaifin takobi",
"body": "\"an kashe shi da takobi\""
},
{
"title": "ya abkawa Nob",
"body": "Nob sunan birni ne. Anan sunan \"Nob\" yana wakiltar mutanen wannan birnin. AT: \"mutanen cikin garin Nob\" ko \"mutanen Nob\" "
}
]