ha_1sa_tn_l3/22/06.txt

10 lines
429 B
Plaintext

[
{
"title": "an ga Dauda, tare da mutanen da ke tare da shi",
"body": "Saul ya fi son Dauda, don haka marubucin ya ambaci sauran mutanen dabam. Ana iya\nfassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"wani ya gano inda Dauda da duk mutanen da suke tare da shi suka ɓoye\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "itaciyar tamarisk",
"body": "Wannan nau'in itace ne. AT: \"babban itacen inuwa\" (Duba: translate_unknown)"
}
]