ha_1sa_tn_l3/21/14.txt

10 lines
621 B
Plaintext

[
{
"title": "Donme kukakawo shi wurina?",
"body": "Zai yiwu ma'anonin su ne 1) Akish ya nemi bayinsa su bayyana dalilin da ya sa suka kawo\nDauda gare shi ko 2) Akish yana tsawata musu da tambaya. AT: \"Ya kamata ku san ba ku kawo mini shi ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ko na rasa mahaukatan mutane ne, har da zaku kawo mani wannan talikin yana yin wannan hali a gabana?",
"body": "Wannan tambayar tsawatarwa ce. AT: \"Akwai wadatattun mahaukata a nan waɗanda ke ɓata lokacina. Bai kamata ku kawo wannan mutumin don ya yi kamar na a gabana ba.\" (Duba: figs_rquestion da figs_explicit)"
}
]