ha_1sa_tn_l3/21/12.txt

10 lines
391 B
Plaintext

[
{
"title": "Dauda ya ajiye waɗannan maganganu cikin zuciyarsa",
"body": "Anan \"an ɗauka ... a zuciya\" yana nufin don yin tunani sosai game da abin da aka faɗi. AT: \"Dauda ya yi tunani sosai game da abin da bayin suka ce\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "cikin hannuwansu",
"body": "Anan \"hannaye\" sune magana ga mutum. AT: \"a gabansu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]