ha_1sa_tn_l3/21/08.txt

10 lines
365 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Yanzu babu wani mashi ko takobi?",
"body": "Anan \"a hannu\" yana da ma'ana \"akwai.\" Duba yadda zaka fassara wannan a cikin\n1 Sama'ila 21: 3. AT: \"Shin kuna da mashi ko takobi da za ku iya ba ni?\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kwarin Ila",
"body": "Wannan shine sunan wani wuri a cikin Israila. (Duba: translate_names)"
}
]