ha_1sa_tn_l3/21/03.txt

18 lines
625 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Dauda yana fara sabon bangare na tattaunawar."
},
{
"title": "kake da shi a hannu",
"body": "Anan \"a hannu\" yana ma'ana \"akwai.\" AT: \"Wane abinci kuke da shi da za ku ba ni?\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Babu gurasa da ba a tsarkake ba, amma akwai gurasa mai tsarki",
"body": "gurasar da firistoci ba su yi amfani da ita ba wajen bauta"
},
{
"title": "dan 'yan samarin sun keɓe kansu daga mata",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: \"Mazajenku na iya cin shi idan ba su kwana da mata ba da jimawa ba\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]