ha_1sa_tn_l3/20/35.txt

14 lines
531 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗan saurayin na tare da shi",
"body": "A nan \"shi\" yana nufin Yonatan."
},
{
"title": "ya harba wata kibiyar gaba da shi",
"body": "\"Yonatan ya harba kibiya sama da saurayin\""
},
{
"title": "Ba kibiyar na gabanka ba?",
"body": "Yonatan ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa kibiyar ta fi gaban saurayin\nnisa. Za a iya fassara tambaya a matsayin sanarwa. AT: \"Ya kamata ku sani cewa kibiyar ta wuce ku.\" ko \"Kibiyar ta fi karfinka.\" (Duba: figs_rquestion da figs_litotes)"
}
]