ha_1sa_tn_l3/20/30.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sai haushin Saul ya yi ƙuna bisa Yonatan",
"body": "Anan \"fushin ya ƙone\" magana ne da ke nufin yin fushi ƙwarai. AT: \"Saul ya yi fushi ƙwarai da Yonatan\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kai ɗan lalatacciya, mace mai tayarwa!",
"body": "Wannan karin magana ne. Saul ya yi amfani da wannan kalmar a matsayin tsautawa mai\ntsanani ga Yonatan da kuma damuwarsa ga Dauda. AT: \"Kai wawan ɗan karuwanci\" ko \"Kai wawa maciyi\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ashe ban sani baka zaɓi ɗan gidan Yesse ga kunyarka, ga kuma kunyar tsiraicin mahaifiyarka?",
"body": "Saul ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ya san cewa Yonatan da Dauda\nabokai ne. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Na san kun zaɓi ɗan Yesse ... tsiraicin uwa.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ko kai ko mulkinka ba zai kafu ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ba za ku zama sarki ba kuma ba za ku kafa mulkinku ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]