ha_1sa_tn_l3/20/28.txt

14 lines
587 B
Plaintext

[
{
"title": "nemi izini sosai daga wurina domin ya tafi Betlehem",
"body": "\"ya ce in ba shi izinin tafiya\""
},
{
"title": "idan na sami tagomashi a idanunka",
"body": "Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. Duba yadda zaka\nfassara wannan a cikin 1 Sama'ila 20: 3. AT: \"Na faranta maka rai\" ko \"kun yarda da ni da kyau\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "teburin sarki",
"body": "Yonathan ya yi magana game da Saul kamar dai shi wani mutum ne don ya nuna cewa yana\ndaraja Saul. AT: \"teburinku\" (Duba: figs_pronouns)"
}
]