ha_1sa_tn_l3/20/26.txt

6 lines
273 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba shi da tsarki; tabbas ba shi dai da tsarki",
"body": "A dokar Musa, mutumin da ba shi da tsarki a al'adance ba zai halarci bikin ba har sai firist ɗin ya bayyana cewa ya tsarkaka. Saul ya maimaita wannan magana kamar yana ƙoƙarin shawo kansa."
}
]