ha_1sa_tn_l3/20/22.txt

10 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Yonatan ya ci gaba da magana da Dauda."
},
{
"title": "Yahweh na tsakani na dakai har abada",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Yahweh mashaidi ne a tsakanina da ku\" ko \"Yahweh zai kalli\nyadda muke ɗaukan juna\" ko 2) \"Bari Yahweh ya zama shaida a tsakanina da ku\" ko \"Bari\nYahweh ya kalli yadda muke mu bi da juna \""
}
]