ha_1sa_tn_l3/20/12.txt

14 lines
815 B
Plaintext

[
{
"title": "idan akwai shirin alheri game da Dauda",
"body": "\"idan mahaifina yana so ya yi muku abubuwa masu kyau\""
},
{
"title": "ba zan aika gare ka in kuma sanar dakai ba?",
"body": "Yonatan ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa zai gaya wa Dauda idan\nSaul yana da niyyar cutar da shi. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin\nsanarwa. AT: \"to lallai zan aiko zuwa gare ku in sanar da ku\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "bari Yahweh ya yi wa Yonatan har fiye kuma idan ban sanar dakai",
"body": "Wannan karin magana ne. Yonatan yayi amfani da wannan rantsuwa don girmamawa kuma\nyayi magana kansa kamar shi wani mutum ne. AT: \"bari Yahweh ya yi mani duk wata cuta da mahaifina ya yi niyyar yi muku, har ma fiye da haka\" (Duba: figs_idiom da figs_pronouns)"
}
]