ha_1sa_tn_l3/20/08.txt

18 lines
762 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Dauda ya ci gaba da magana da Yonatan."
},
{
"title": "Gama ka jawo bawanka cikin alƙawari na Yahweh tare dakai",
"body": "Abin da mutanen biyu suka amince da shi za a iya bayyane su. AT: \"Yahweh ya ji ku lokacin da zaka kulla yarjejeniya da ni cewa ni da ku koyaushe za mu zama abokai na gari\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "gama mene ne dalilin da zai saka kawo ni ga mahaifinka?",
"body": "Ana iya fassara wannan tambayari a matsayin sanarwa. AT: \"to babu dalilin da zai sa ku kawo ni wurin mahaifinku\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ba zan gaya maka ba?",
"body": "Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Lallai zan gaya muku.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]