ha_1sa_tn_l3/20/01.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Me na yi? Mene ne laifina? Mene ne zunubina ga mahaifinka, da ya ke neman ɗaukan raina?",
"body": "Wadannan tambayoyin guda uku suna nufin abu guda. Dauda ya yi amfani da su don ya\nnanata cewa bai yi wa Saul laifi ba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin\nsanarwa. AT: \"Ban yi wani laifi ba. Ban yi wani laifi ba. Ban yi wa mahaifinka laifi ba. Ba shi da dalilin kashe ni.\" (Duba: figs_parallelism da figs_rquestion)"
},
{
"title": "da ya ke neman ɗaukan raina?",
"body": "Anan \"karɓi raina\" salon magana ne don \"kashe ni.\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "wani abu mai girma ko ƙanƙani",
"body": "Kalmomin \"babba ko ƙarami\" sun haɗa da komai a tsakanin. AT: \"babu komai\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "Donme mahaifina zai ɓoye mani wannan abu daga gare ni?",
"body": "Yonatan ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa Saul zai gaya masa idan\nyana shirin kashe Dauda. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa.\nAT: \"Mahaifina ba shi da dalilin ɓoye mini wannan abin!\" ko \"Idan wannan abin\ngaskiya ne, mahaifina tabbas zai sanar da ni!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]