ha_1sa_tn_l3/19/08.txt

6 lines
229 B
Plaintext

[
{
"title": "Wani mugun ruhu daga wurin Yahweh ",
"body": "A nan \"ruhun cutarwa\" na iya nufin ko dai \"ruhun da ke haifar da matsala\" ko \"wani mugun ruhu.\" Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 16:14."
}
]