ha_1sa_tn_l3/19/04.txt

14 lines
799 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari kada sarki ya yi laifi ga bawansa Dauda",
"body": "Yonatan yana magana kamar dai Saul wani mutum ne don ya nuna wa Saul cewa Yonatan\nyana daraja Saul. AT: \"Kada ku yi zunubi ga bawanku\" (Duba: figs_pronouns)"
},
{
"title": "Gama ya ɗauki ransa cikin hannunsa ya kumakashe Bafilisten",
"body": "Anan \"rayuwa a hannunsa\" wani karin magana ne da ke nuni da kasada da ransa. AT: \"ya jefa rayuwarsa cikin haɗari\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Donme zaka yi zunubi ga jinin marar laifi da zakakashe Dauda babu dalili?",
"body": "Yonatan ya yi wannan tambayar don ya tsauta wa Saul. Ana iya fassara wannan tambayar\n a matsayin sanarwa. AT: \"Kada ku yi zunubi akan jinin marar laifi kuma ku kashe Dauda ba tare da dalili ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]