ha_1sa_tn_l3/18/20.txt

14 lines
365 B
Plaintext

[
{
"title": "Mikal, ɗiyar Saul, ta ƙaunaci Dauda",
"body": "Anan \"ƙaunatacce\" yana nufin tana da sha'awar soyayya ga Dauda."
},
{
"title": "Suka gaya wa Saul",
"body": "Anan \"su\" suna nufin mutanen da suka gano game da yadda Mikal take ji, ba David da\nMikal ba."
},
{
"title": "Zaka zama surukina",
"body": "\"Zaka zama mijin 'yata\""
}
]