ha_1sa_tn_l3/18/08.txt

10 lines
316 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun ba Dauda dubbai goma, amma ni sun ba ni dubbai kawai",
"body": "\"Sun yaba\""
},
{
"title": "To mene ne ya rage masa idan ba mulkin ba?",
"body": "Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Abin da kawai ya rage masa ya samu shi ne sarauta.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]