ha_1sa_tn_l3/18/06.txt

14 lines
575 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan biranen Isra'ila",
"body": "Wannan bayani ne na gaba daya wanda yake jaddada yawan matan da suka zo daga\ngaruruwa da yawa. AT: \"daga yawancin biranen ko'ina cikin Isra'ila\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "suna raira waƙa da rawa, su taryi Saul, dakacakaura, da farinciki, da kumakayan kiɗe-kiɗe",
"body": "\"da farin cikin kada tambura da sauran kayan kida\""
},
{
"title": "Dauda kuma dubbansa goma",
"body": "Ana iya samar da kalmar daga layin da ya gabata. AT: \"Dauda ya kashe dubun dubunsa\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]