ha_1sa_tn_l3/17/50.txt

14 lines
699 B
Plaintext

[
{
"title": "Dauda ya ci nasara ... Ya jefe ... ya kumakashe shi ... Babu takobi cikin hannun Dauda",
"body": "Aya ta 50 ta taƙaita ne game da nasarar da Dauda ya yi da Goliyat. Cikakkun bayanai game da yadda ya buge Goliyat ya kashe shi a cikin 1 Sama'ila 17:48 da 17:51. Wasu yarukan basa amfani da bayanan taƙaitawa kamar wannan. A waɗancan yanayi, masu fassara na iya sake fasalin ayoyin kamar yadda suke a cikin UDB."
},
{
"title": "Sai Dauda ya sheƙa a guje ya",
"body": "Dauda yayi hakan ne bayan Goliyat ya faɗi ƙasa a cikin 1 Sama'ila 17:48."
},
{
"title": "dauƙe takobinsa",
"body": "\"ya dauki takobin Bafilisten.\" A nan kalmar \"nasa\" tana nufin Goliyat."
}
]