ha_1sa_tn_l3/17/44.txt

14 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": "Zo gare ni, zan kuma bada namanka ga tsunytsayen sammai ga kuma namomin jeji",
"body": "Goliyat ya yi maganar kashe Dauda ya bar jikinsa a ƙasa domin dabbobi su ci shi kamar zai ba da jikin Dauda ga dabbobin. AT: \"Zan kashe ku, da tsuntsayen sama da namomin jeji za su cinye jikinku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a cikin sunan Yahweh mai runduna",
"body": "Anan “suna” yana wakiltar ikon Allah ko hukuma. AT: \"da ikon Yahweh\" ko \"tare da hukuma Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wanda ka rena",
"body": "\"wanda ka tsokane\" ko \"wanda ka zagi\""
}
]