ha_1sa_tn_l3/17/41.txt

14 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "da mai ɗaukar masa makamai a gabansa",
"body": "\"kuma mai ɗaukar masa garkuwa yana tafe a gabansa\""
},
{
"title": "sai ya rena shi",
"body": "\"ya ƙi shi\""
},
{
"title": "Ni kare ne, da zaka zo gare ni da sanduna?",
"body": "Anan kare yana wakiltar karamar dabba wanda mutum zai iya kashewa cikin sauƙi. Kalmar\n\"sandunansu\" tana nufin sandar Dauda kuma ta nuna ra'ayin Goliath cewa ba makami mai\nkyau ba ne. Goliyat ya yi amfani da wannan tambayar don ya zargi Dauda da zaginsa.\nAT: \"Kuna zagina ta hanyar zuwa wurina da sanduna kawai kamar na kare kawai!\" (Duba: figs_metaphor da figs_rquestion)"
}
]