ha_1sa_tn_l3/17/31.txt

14 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "Da aka ji maganganun da Dauda ya faɗa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Lokacin da sojoji suka ji abin da Dauda ya ce\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Kada zuciyar kowanne mutum takaraya",
"body": "Zuciyar da ta kasa wakiltar firgita da rasa amincewa. AT: \"Kada ku bari kowa ya firgita\" ko \"Kada ku bari kowa ya rasa amincewa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bawanka zai tafi",
"body": "Dauda ya yi magana kansa “bawanka” don girmama Saul. AT: \"Ni, bawanku, zan tafi\" (Duba: figs_123person)"
}
]