ha_1sa_tn_l3/17/25.txt

18 lines
597 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko kun ga wannan mutumin wanda ya fito?",
"body": "Sojojin suna fadin haka ne don su ja hankalin junan su ga mutumin nan Goliyat. AT: \"Duba mutumin nan da ya fito!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Sarki",
"body": "Wannan yana nufin sarkin Isra'ila. AT: \"Sarkinmu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ɗiyarsa",
"body": "Wannan yana nufin 'yar sarki."
},
{
"title": "raba gidan ubansa daga biyan haraji a Isra'ila",
"body": "Kalmar \"gida\" na nufin gida ko iyali. AT: \"ba zai ƙara bukatar iyalinsa su biya haraji ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]