ha_1sa_tn_l3/17/17.txt

10 lines
482 B
Plaintext

[
{
"title": "ga shugabansu na dubu",
"body": "\"kyaftin ɗin 'yan'uwanku dubu.\" Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) kalmar \"dubu\" tana\nwakiltar ainihin adadin sojojin da wannan kyaftin din ya jagoranta. 2) kalmar da aka fassara zuwa \"dubu\" ba ta wakiltar ainihin lambar, amma sunan babban rukunin sojoji ne. AT: \"kyaftin ɗin 'yan'uwanku rundunonin soja\" "
},
{
"title": "Ka duba lafiyar 'yan'uwankaka ",
"body": "\"Binciki ku gano yadda 'yan'uwanku suke lafiya\""
}
]