ha_1sa_tn_l3/17/12.txt

14 lines
489 B
Plaintext

[
{
"title": "Yana da 'ya'ya maza takwas",
"body": "\"Ya\" yana nufin Yesse."
},
{
"title": "Yesse tsohon mutum ne a cikin kwanakin Saul, tsoho ne tukub a tsakanin mutane",
"body": "Kalmomin guda biyu ma'anar abu guda ɗaya kuma an haɗa su don girmamawa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Iliyab wanda shi ne ɗan fari, na biyun Abinadab, sai na ukun Shamma",
"body": "Abinadab na biyun, da Shamma na uku an haife shi. Wannan jimlar tana nuna tsarin haihuwa."
}
]