ha_1sa_tn_l3/17/10.txt

10 lines
293 B
Plaintext

[
{
"title": "Na ƙalubalanci rundunar Isra'ila yau",
"body": "\"Na kalubalanci sojojin Isra'ila\""
},
{
"title": "sai suka karaya da babban tsoro",
"body": "Kalmomin ''karaya'' da 'tsoro ƙwarai' ma'anar abu ɗaya ne kuma suna ƙarfafa tsananin tsoronsu. (Duba: figs_doublet)"
}
]